Source : Zaki Grating Kayan Miyarki Ki Daura A Wuta Ki Soya Su Kiss Spice Dinki Da Seasoningki Yanka Spinach Dinki Manyaki Samu Tsokar Kazar Ki Sassalata Ki Zuba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 31, 2025
Step:
Zaki grating kayan miyarki ki daura a wuta ki soya su kiss spice dinki da seasoning
Ki yanka spinach dinki manya
Ki samu tsokar kazar ki sassalata ki zuba
Saiki kawo spinach dinki ki zuba kisa curry ki rufe na minti 1 Dan karya dafe sai ki sauke ki bari tasha iska kafin kisa a flas