Source : Zaki Marinating Chicken Dinki Da Spices Da Seasoning Dinki Kamar 1hrsai Ki Kada Kwanki Ki Kawo Sai Ki Ringa Saka Kazar A Cikin Kwansai Ki Sami Flour Kis...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 29, 2025
Step:
Zaki marinating chicken dinki da spices da seasoning dinki kamar 1hr
Sai ki kada kwanki ki kawo Sai ki ringa saka kazar a cikin kwan
Sai ki sami flour kisa mata seasoning sai ki dauko kazar da kika saka a kwan kisa a cikin flour sai ki sa a mai ki soya