Source : Da Farko Zakiyi Ferboiling Rice Dinki Ki Aje A Gefeki Dauko Zogalenki Ki Gyarashi Ki Wanke Ki Tsane Shiki Gyara Kayan Miyarki Kiyi Grating Din Suki Zuba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 20, 2025
Step:
Da farko zakiyi ferboiling rice dinki ki aje a gefe
Ki dauko zogalenki ki gyarashi ki wanke ki tsane shi
Ki gyara kayan miyarki kiyi grating din su
Ki zuba mai da albasa a tukunya in albasa tayi laushi ki kawo kayan miyarki ki zuba ki soya su ki zuba seasoning dinki ki kawo ruwan nama ki zuba in babu kisa sa ruwa ki rufe ya tafasa
In ya tafasa sai ki zuba spices dinki da curry da tyme sannan ki dauko shinkafar ki ki zuba ki rufe in ta kusa dafuwa ki dauko zogalenki ki zuba su karasa dafuwa tare sai ki sauke shi kenan sai ci.sai nayi sabin dinta da kifi a gefe.