White jollof rice with potato sous

Source : Da Farko Zaki Parboiling Shinkafarki Ki Tace Saiki Grating Attaruhunki Ki Yanka Albasa Da Karrot Da Koran Tattasaiki Zuba Attaruhunki Da Albasa Ki Soyas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 20, 2025

Step:

  1. Da farko zaki parboiling shinkafarki ki tace saiki grating attaruhunki ki yanka albasa da karrot da Koran tattasai

  2. Ki zuba attaruhunki da albasa ki soyasu ki zuba ruwa Wanda zai karasa miki dahuwar shinkafar ki sa seasoning dinki da spices in ya tafasa ki zuba shinkafar

  3. Ki sami kwanki ki kada shi ki sa masa spices ki soyashi amma zaki dagargazashi

  4. Sai ki zuba shi acikin shinkafar ki zuba carrot dinki da grean paper ki kara albasa inyayi ki sauke.

  5. Sai sous din dankali ki soya kayan miyarki ki zuba seasoning aciki da spices dama kin dafa dankalin ki sai ki zuba acikin miyarki ki sa curry


Ingredients

  1. Shinkafa,attaruhu,albasa,
  2. Carrot,mai,Seasoning, spices
  3. Kwai

Related Recipes

Beef bread 2

Beef bread 2

Carton juice

Carton juice

Cocumber juice

Cocumber juice

Kunun kwakwa

Kunun kwakwa

Sweet potato ball

Sweet potato ball

Alkubus da miyar kabewa

Alkubus da miyar kabewa

Chapatti with chicken papar soup

Chapatti with chicken papar soup

Wainar fulawa

Wainar fulawa