Source : Zaki Yanka Albasa Ki Jajjaga Attaruhusai Ki Zuba Flour A Bowl Ki Kwaba Ta Da Ruwa Kar Yai Ruwa Da Yawasai Ki Zuba Maggienki Da Attaruhu Da Albasasai Ki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 25, 2025
Step:
Zaki yanka albasa ki jajjaga attaruhu
Sai ki zuba flour a bowl ki kwaba ta da ruwa kar yai ruwa da yawa
Sai ki zuba Maggienki da attaruhu da albasa
Sai ki daura pan dinki a wuta kiringa saka mai kina dibar batter dinki kina soyawa in yai sai ki juya