Source : Zaki Jika Waken Ki Ki Surfa Shi Ki Wankeki Gyara Attaruhunki Da Albasa Kisa Kisa Cry Fish Dinki Markadakisa Maggi Da Mai Da Spices Naki Ki Kara Ruwan Du...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 5, 2025
Step:
Zaki jika waken ki ki surfa shi ki wanke
Ki gyara attaruhunki da albasa kisa kisa cry fish dinki markada
Kisa maggi da mai da spices naki ki kara ruwan dumi ki juya ki kulla aleda duk laida daya in kin zuba sai kisa kwai daya aciki sai ki turara
For sous na yanka albasa da attaruhu da tumatir kiyi says dinki sai ki kawo soyayyan kifi ki murmusa a ciki kisa spices dinki da Seasoning sai ki sauke in yayi sai kick alalar da ita