Tuwan shinkafa miyar wake

Source : Tuwo Ki Wanke Shinkafarki Ki Gyarata Ki Daura Ruwanki In Tafasa Ki Zuba Shikafarki In Tadahu Sosai Ki Tukata Ki Kwashe Kisa Aledamiya Da Farko Zaki Sur...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 20, 2025

Step:

  1. Tuwo. ki wanke shinkafarki ki gyarata ki daura ruwanki in tafasa ki zuba shikafarki in tadahu sosai ki tukata ki kwashe kisa aleda

  2. Miya da farko zaki surfa waken ki k wanke shi tas ki daura a wuta ya dahu sosai

  3. Sai ki blending kayan miyarki ki daura kisa mai dasu Maggie da spices kisa ruwan namanki ki kawo daddawa kisa yar kadan ki barshi ya dahu kisa gyadanki ta miya bayan kin daka ta itama kadan saboda ba miyar gyada bace ina sa gyada da daddawa a miyar wake ne Dan yana bada wani sina dari mai dadi

  4. Saiki kawo wakenki Wanda dama ya riga ya dahu kisa kisa curry dinki da tyme sai ki kawo zogale shima ba dayawa ba ki zuba sai ki rufe in tayi ki sauke.


Ingredients

  1. Shikafar tuwo
  2. Kayan miya,seasoning spices, curry,tyme,daddawa,gyada,
  3. Manja da man gyada,nama, zogale

Related Recipes

Coconut milk shake

Coconut milk shake

Cocumber juice

Cocumber juice

Easy Pesto

Easy Pesto

Beef bread

Beef bread

Fanke

Fanke

Crazy pateera

Crazy pateera

Aloo purri

Aloo purri

Danbun dankali

Danbun dankali