Fish paper soup

Source : Da Farko Zaki Wanke Kinfi Ki Wanke Shi Da Kyau Kisa Masa Veneger Ko Lemon Ki Wanke Kin Tsane Shi Ya Sha Iskasai Ki Hada Seasoning Dinki Da Spices Ki Sha...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 14, 2025

Step:

  1. Da farko zaki wanke kinfi ki wanke shi da kyau kisa masa veneger ko lemon ki wanke kin tsane shi ya sha iska

  2. Sai ki hada seasoning dinki da spices ki shafa a jikin kifin ki barshi ya kama jikin shi kamar 30minute haka sai ki zuba mai kisoya in ya soyo ki tsane.

  3. Ki samu kayan miyarki da kikayi grating dinsu ki zuba a tukunya ki soya,in ya soyo kisa Seasoning dinki da curry da tyme da suran spices da kike amfani da shi sai ki zuba ruwa kadan kisa kifinki aciki ki yanka albasa ki zuba ki kara curry ki rufe in yayi sai ki sauke. Note.ki lura gurin sa seasoning kar ki cika saboda kinsa shi a suyar kifin tun a farko


Ingredients

  1. Kifi
  2. Kayan miya
  3. Seasoning, spices,mai,curry,tyme

Related Recipes

White jollof rice with potato sous

White jollof rice with potato sous

Soyayyar doya da sous din kwai

Soyayyar doya da sous din kwai

Mango juice

Mango juice

Fish paper soup

Fish paper soup

My special jollof rice

My special jollof rice

Potato soup

Potato soup

Peppered chicken

Peppered chicken

Coconut milk shake

Coconut milk shake