Source : Zaki Hada Kwai Da Mai A Bowl Ki Juya Kisa Da Flavour Kiyi Mixing Su Hade Jikinsusai Ki Tankade Flour Da Cocopowder Salt Baking P Da Baking Sodasaiki Zu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : March 26, 2026
Step:
Zaki hada kwai da mai a bowl ki juya kisa da flavour kiyi mixing su hade jikinsu
Sai ki tankade flour da cocopowder,salt,,baking p da baking soda
Saiki zuba madarar taki a Cikin ruwan zafi ruwan kar yakai half cup kisa sugar
Sai ki zuba dry ingrediant dinki aciki kisa hadin kwai da Man kinyi mixing sosai
Sai ki baking inzaki saka a oven din sai ki zuba ruwa a wani gwangwanin cake din kisa kasa zai sá yai laushi