Source : Zaki Tankade Garin Simon Ki Sai Kisa Mishi Maggie Da Attaruhu Da Albasa Kisaki Tafasa Ruwan Zafi Ki Zuba Kina Juyawa Zakiga Tayi Danko Sai Ki Zuba Ki Ju...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : March 28, 2026
Step:
Zaki tankade garin Simon ki sai kisa mishi Maggie da attaruhu da albasa kisa
Ki tafasa ruwan zafi ki zuba kina juyawa zakiga tayi danko sai ki zuba ki juya sai ki ringa diba kina tabawa