Source : Zaki Bare Bayan Kwakwa Ki Yanka Kanana Sai Ki Markadaki Tace Ki Dama Madara Ki Zuba Saiki Daura A Wutakisamu Farar Shinkafar Ki Ta Tuwo Ki Markada Ki Ta...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 31, 2025
Step:
Zaki bare bayan kwakwa ki yanka kanana sai ki markada
Ki tace ki dama madara ki zuba saiki daura a wuta
Kisamu farar shinkafar ki ta tuwo ki markada ki tace in ya kwanta sai ki dibi gasarar
Idan ruwan kwakwar ya tafasa sai ki zuba gasarar taki zaki ga yai kauri.