Source : Zaki Yanka Vegetables Din Ki Ki Kia Tafasa Da Baking Powder Saboda Kalarsu Ta Fito Sosaisai Ki Hada Kayan Miyarki Ki Grating Dinsukisa Mai Ki Soyasu Ki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 26, 2025
Step:
Zaki yanka vegetables din ki ki kia tafasa da baking powder saboda kalarsu ta fito sosai
Sai ki hada kayan miyarki ki grating dinsu
Kisa mai ki soyasu ki zuba seasoning dinki da spices curry da tyme ki zuba ruwan nama tare da naman da kika tafasa ruwan kadan ake so
In ya tafasa ki kawo vegetables dinki ki zuba sai ki zuba couscous dinki ki juya sai ki rufe sai ki sauke.