Source : Zaki Tankade Semo Dinki Sai Ki Zuba Masa Dry Ingredient Dinkiki Fasa Kwai Sai Ki Kwaba Da Warm Waterinya Tashi Sai Ki Grating Din Attaruhu Da Albasarki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 31, 2025
Step:
Zaki tankade semo dinki sai ki zuba masa dry ingredient dinki
Ki fasa kwai sai ki kwaba da warm water
Inya tashi sai ki grating din attaruhu da albasarki ki zuba
Kisa mai a tandar wainar ki ki ringa zuba kullin in yayi ki juya