Source : Zaki Hade Flour Ki Da Sugar Salt Yeast Ki Juyasai Ki Zuba Melted Butter Aciki Ki Fasa Egg Dinki Kisa Ki Zubawa Madarar Garinki Ruwa Ki Gama Ta Da Ruwan ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 24, 2025
Step:
Zaki hade flour ki da sugar salt yeast ki juya
Sai ki zuba melted butter aciki,ki fasa egg dinki kisa ki zubawa madarar garinki ruwa ki gama ta da ruwan dumi
Sai ki kwaba dough dinki ki bugs sosai ki barshi ya tashi
Sai ki dauko minced meat da kika soya shi da kayan hadinki
Ki ringa gutsirar dough din kina budashi ki sa ka hadin naman ki aciki sai kiyi lailaya ya zama ball
Ki shafa butter a farantin gashin ki ki jera su amm kar su hade da juna sai ki shafa kwai a saman ki gasa shikenan