Indian samosa

Source : Zaki Kwaba Flour Da Maggie Da Oil Da Baking Powder Kadan Sai Black Paper Ki Kwaba Kamar Na Meat Piezaki Dafa Dankalinki Ki Dafa Peace Dinki Ki Dafa Nama...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 1, 2026

Step:

  1. Zaki kwaba flour da Maggie da oil da baking powder kadan sai black paper ki kwaba kamar na meat pie

  2. Zaki dafa dankalinki ki dafa peace dinki ki dafa nama ki dafa shi

  3. Sai ki hada su guri daya kisa attaruhu da albasa da kayn kamshin ki da Maggie ki Dan soya su sama sama

  4. Sai murza dough dinki ki raba shi biyu

    Indian samosa recipe step 4 photo
  5. Saiki yanyanka bari daya kamar haka

    Indian samosa recipe step 5 photo
  6. Sai ki shafa ruwa a jikin Wanda kika yanka sai ki doro Wanda baki yanka ba akai

    Indian samosa recipe step 6 photo
  7. Saiki ninkashi biyu kisa kayan hadinki

    Indian samosa recipe step 7 photo
  8. Saiki Dan danne saman

    Indian samosa recipe step 8 photo
  9. Saiki soya a mai mai zafi zaki ci shi da kachup


Ingredients

  1. 2 cups Flour
  2. 1 Maggie
  3. 6 tblspn oil
  4. Half tspnBaking powder
  5. Half tspn black paper
  6. For fillig
  7. Peace
  8. Potato
  9. Meat
  10. Scott burnett
  11. Onion
  12. Seasoning
  13. Spices
  14. Oil for frying

Related Recipes

Carton juice

Carton juice

Egg in potato

Egg in potato

Mango smoothie

Mango smoothie

Gashin nama mai daddawa

Gashin nama mai daddawa

Vegetables jollof rice

Vegetables jollof rice

Soyayyar doya da sous din kwai

Soyayyar doya da sous din kwai

Pried Potato in egg and mince meat soup

Pried Potato in egg and mince meat soup

Fanke

Fanke