Potato soup

Source : Zaki Dafa Kazar Ki Ki Aje A Gefekiyi Grating Redpapr Tomatoes Scott Burnett Onionkizuba Oil A Tukunya Kisa Garlic Da Ginger Onion Da Kikayi Grating Ki S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 25, 2026

Step:

  1. Zaki dafa kazar ki ki aje a gefe

  2. Kiyi grating redpapr tomatoes scott burnett onion

  3. Kizuba oil a tukunya kisa garlic da ginger onion da kikayi grating ki soya sama sama sai kizuba grating din kayan miyarki ki soya su

  4. Ki fere dankanlin ki da kika yanka in sqaure Shafe sai ki dafa shi kar ya dahu sosai

  5. Kizuba dankalin ki acikin kayan miyar da kika soya ki zuba ruwan Naman ki da Naman

  6. Kisa seasoning dinki da spices curry da tyme in tayi ki sauke.nayi gernishing da spring onion.zaki iya ci da shinkafa taliya couscu ds


Ingredients

  1. 5 medium potato
  2. 2 onion
  3. 2 medium red papar
  4. 3 scott burnet
  5. 3 tomatoes
  6. Chicken
  7. Oil
  8. Seasoning
  9. Black papar
  10. Ginger
  11. Garlic
  12. Curry
  13. Tyme

Related Recipes

White jollof rice with potato sous

White jollof rice with potato sous

Crazy pateera

Crazy pateera

Miyar wake

Miyar wake

Danbun dankali

Danbun dankali

Vegetables jollof rice

Vegetables jollof rice

Masar semo

Masar semo

Suyan doya da kwai and minced meat sauce

Suyan doya da kwai and minced meat sauce

Indomie mai daddawa

Indomie mai daddawa