Sweet potato ball

Source : Da Farko Zaki Feraye Dankalinki Ki Dafa Shi In Ya Daho Kiyi Mashing Dinsakiyi Grating Albasarki Da Attaruhu Da Grean Paperki Samu Soyayyan Kifi Ki Murmu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 23, 2025

Step:

  1. Da farko zaki feraye dankalinki ki dafa shi in ya daho kiyi mashing dinsa

  2. Kiyi grating albasarki da attaruhu da grean paper

  3. Ki samu soyayyan kifi ki murmusa shi

  4. Sai ki Dan saka attaruhunki da albasa da koran tattasai a mai kadan ki zuba maggi da spices dinki ki Dan soya kadan saiki zuba acikin had in kifin ki da dankali ki juya sosai

    Sweet potato ball recipe step 4 photo
  5. Sai ki mulmulashi kamar haka

    Sweet potato ball recipe step 5 photo
  6. Sai ki kada egg dinki ki ringa tsomawa aciki Sai ki sake a garin bredi sannan kisa amai ki soya shikenan


Ingredients

  1. Sweet potato
  2. Scott bonnet
  3. Onion
  4. Bead crumbs
  5. Egg
  6. Oil
  7. Seasoning
  8. Spices
  9. Fish
  10. Grean paper

Related Recipes

Chapatti with chicken papar soup

Chapatti with chicken papar soup

Carton juice

Carton juice

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Penapple and Orange juice

Penapple and Orange juice

Miyar gyada da zogale

Miyar gyada da zogale

Soyayyar doya da sous din kwai

Soyayyar doya da sous din kwai

Meat Stuffed croissant

Meat Stuffed croissant

Alalan kwai

Alalan kwai