Source : Zaki Fere Doya Ki Yanka Sai Ki Dafa Ta Da Sugar Da Saltsai Ki Kada Kwan Ki Yanka Albasa A Cikisaiki Hada Flour Da Maggi In Kika Saka Doyar Acikin Garin ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 31, 2025
Step:
Zaki fere doya ki yanka sai ki dafa ta da sugar da salt
Sai ki kada kwan ki yanka albasa a ciki
Saiki hada flour da maggi in kika saka doyar acikin garin flour sai kisa a kwai ki soya a mai
Zaki yanka attaruhunki da albasa ki Dan tafasa minced meat dinki sai ki zuba a ciki ki soya su kisa seasoning dinki da spices in tayi ki sauke