Source : Da Farko Zaki Yi Parboiling Shinkafarki Ki Aje A Gefezaki Gyara Waken Ki Ki Dafa Shi Yayi Laushi Shima Ki Aje Shisai Kiyi Grating Kayan Miyarki Ki Soyas...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 20, 2025
Step:
Da farko zaki yi parboiling shinkafarki ki aje a gefe
Zaki gyara waken ki ki dafa shi yayi laushi shima ki aje shi
Sai kiyi grating kayan miyarki ki soyasu kisa seasoning dinki kawo ruwan nama kisa ki tsaida ruwanki yadda zai dafa miki abincin ki in ya tafasa kisa spices dinki curry da tyme sai ki kawo shinkafarki da wannan waken ki zuba ki rufe in ya dahu ki sauke. Shi kenan sai nayi serving dinshi da paper soup na kifi daya gefen kuma dambun dankali ne.