Mango smoothie

Source : Da Farko Zaki Wanke Mango Dinki Ki Feraye Bayan Shi Ki Yayyankasai Ki Zuba A Blender Ki Hada Da Yoghurt Dinki Da Madara Da Shuga Da Flavor Ki Markada Ha...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 14, 2025

Step:

  1. Da farko zaki wanke mango dinki ki feraye bayan shi ki yayyanka

  2. Sai ki zuba a blender ki hada da yoghurt dinki da madara da shuga da flavor ki markada har sai ya zama smooth

  3. Sai saka a fridge yai kankara

    Mango smoothie recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Mango
  2. Yoghurt, sugar
  3. Milk,flavour

Related Recipes

Mango smoothie

Mango smoothie

Potato soup

Potato soup

Cocumber juice

Cocumber juice

Egg in potato

Egg in potato

Tuwan shinkafa miyar wake

Tuwan shinkafa miyar wake

Beef shawarma

Beef shawarma

Couscous jollof

Couscous jollof

Pried Potato in egg and mince meat soup

Pried Potato in egg and mince meat soup