Soyayyar doya da sous din kwai

Source : Da Farko Zaki Feraye Doyarki Ki Yanka Ta Yanda Kike So Sai Ki Wanke Ki Tsane Ta Kisa Mata Gishiri Ki Daura Mai Yai Zafi Sai Ki Soya Ta In Ta Siyu Ki Tsa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 20, 2025

Step:

  1. Da farko zaki feraye doyarki ki yanka ta yanda kike so sai ki wanke ki tsane ta kisa mata gishiri ki daura mai yai zafi sai ki soya ta in ta siyu ki tsane ta

  2. Sai egg sous dinki ita kuma kiyi grating kayan miyarki ki sa mai a wuta wanda zaki soya miyarki in sun soyu ki zuba seasoning dinki da spices naki

  3. Ki samu wani abin ki kada kwanki ki zuba acikin miyarki ki sa curry da tyme ki rufe in tayi ki sauke.


Ingredients

  1. Doya
  2. Salt,mai
  3. Kwai,attaruhu,albasa,tumatir seasoning, spices, curry,tyme

Related Recipes

Chocolate cake

Chocolate cake

Rice and beans jollof

Rice and beans jollof

Chapatti with chicken papar soup

Chapatti with chicken papar soup

Indomie mai daddawa

Indomie mai daddawa

Egg in potato

Egg in potato

Gashin nama mai daddawa

Gashin nama mai daddawa

My special jollof rice

My special jollof rice

Soyayyar doya da sous din kwai

Soyayyar doya da sous din kwai