Source : Zaki Dafa Kwanki Da Gishiri Ki Bare Shiki Dafa Dankali Ki Mashing Dinsa Kisa Attaruhu Da Albasa Da Maggie Da Spicessai Ki Ringa Dauko Hadin Dankalin Kin...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 31, 2025
Step:
Zaki dafa kwanki da gishiri ki bare shi
Ki dafa dankali ki mashing dinsa kisa attaruhu da albasa da Maggie da spices
Sai ki ringa dauko hadin dankalin kina sawa abayan kwan zaki yi haka har ki gama
Sai ki kada kwai ki tsoma shi ciki sai kisa a garin bredi sai ki soya