Source : Zaki Gyara Kayan Miyarki Kiyi Blending Dinsu Ki Soyasu Aman Gyadaki Zuba Ruwan Nama Da Naman Da Kika Tafasaki Gyara Gyadarki Ki Dakata Kizuba Aciki Kisa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : January 26, 2026
Step:
Zaki gyara kayan miyarki kiyi blending dinsu ki soyasu Aman gyada
Ki zuba ruwan nama da Naman da kika tafasa
Ki gyara gyadarki ki dakata kizuba aciki kisa seasonig da spices kisa manja
Ki gyara zogalanki ki wanke in miyar ta kusa yi ki zuba zogalenki kisa curry in tayi sai ki sauke