Source : Zaki Fere Dankali Ki Yanka Shi Raund Sai Ki Dafa Shi Da Seasoning Da Gishiri Kar Yai Luguf Sai Ki Tace Shiki Kada Kwanki Kisa Albasa Saiki Ringa Tsoma D...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : January 25, 2026
Step:
Zaki fere dankali ki Yanka shi raund sai ki dafa shi da seasoning da gishiri kar yai luguf sai ki tace shi
Ki kada kwanki kisa albasa saiki ringa tsoma dankalin ki aciki kina soyawa amai mai zafi
Zaki yanka albasa da attaruhunki da tumatur ki Dan soya su sai ki kawo minced meat dinki da kila sita shi ki zuba kisa seanonig da spices in tayi ki shule.