Crunchy samosa with a twist

Source : Ki Hada Flour Da Butter Da Salt Da Ki Juya Sosai Saiki Sa Ruwa Ki Kwaba Har Ya Zama Doughki Soya Minced Meat Dinki Sama Sama Da Kayan Kamshi Da Maggi Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 19, 2026

Step:

  1. Ki hada flour da butter da salt da ki juya sosai saiki sa ruwa ki kwaba har ya zama dough

  2. Ki soya minced meat dinki sama sama da kayan kamshi da maggi da curry ki fasa 2 egg kisa ki kara soyawa saiki sauke

    Crunchy samosa with a twist recipe step 2 photo
  3. Saiki diba dough dinki kisa kwalba ki yi fale fale dashi amma ba sosai na kuma yayi circle, saiki raba 2 ki dauki 1 saiki nadashi nadin samosa saiki zuba hadinki ciki ki nade ki gyara sosai yanza bazai budeba

  4. Idan kin gama saiki soya mai kisa samosanki ciki ki soya shikenan


Ingredients

  1. 2 tin flour
  2. 2 eggs
  3. Oil
  4. Minced meat
  5. Slice onion
  6. Curry and seasonings
  7. Tarugu da tattasai ki jajjaga
  8. Pinch salt
  9. 1 tbs butter

Related Recipes

Fruit salad

Fruit salad

Farar shinkafa da sauce din alanyahu da cabbage

Farar shinkafa da sauce din alanyahu da cabbage

Yam balls step by step on how to make it

Yam balls step by step on how to make it

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Yam and green sauce with masar kwai

Yam and green sauce with masar kwai

Spaghetti with mai da yaji

Spaghetti with mai da yaji

Farfesun kifi

Farfesun kifi

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa