Tuwo da miyar gyada

Source : Ki Tafasa Ruwa Idan Sun Tafasa Ki Wanke Shinkafa Ki Sa Ki Barta Ta Nuna Sosai Tayi Laushi Sai Ki Tuka Idan Yayi Ruwa Ki Daure Da Semo Sai Ki Kwashe A ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 9, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa idan sun tafasa ki wanke shinkafa ki sa, ki barta ta nuna sosai tayi laushi sai ki tuka, idan yayi ruwa ki daure da semo sai ki kwashe a ledar tuwo

  2. Ki gyara gyadar ki daka sosai, ki yi grating kayan miya, ki tafasa nama da maggi da curry da albasa

  3. Ki soya mai da albasa idan ya soyu saikisa kayan miya idan sun fara soyuwa kisa nama da ruwan tafasar naman, saikisa maggi da curry da kayan kamshi ki juya

  4. Idan ya tafasa kisa gyadar ki juya sosai saikisa alanyahu kisa jajjagaggen tarugu da albasa ki juya saiki rufe 4 5minutes saiki sauke shikenan.


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Gyada
  4. Mai, maggi da curry
  5. Nama
  6. Alanyahu ki yanka ki sa ruwan zafi
  7. Tarugu da albasa ki jajjaga

Related Recipes

Ginger drink

Ginger drink

Cucumber and ginger juice

Cucumber and ginger juice

Shawarma

Shawarma

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Miyar taushe

Miyar taushe

Sweet potato chips

Sweet potato chips

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Shawarma 2

Shawarma 2