Jollop macaroni, arish and scramble eggs

Source : Ki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Da Tattasai Ki Barshi Ya Kusa Soyuwa Saiki Tsaida Ruwakisa Kayan Kamshi Da Maggi Da Curry Da Onga Ki Barshi Ya Tafasak...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 6, 2026

Step:

  1. Ki soya mai kisa tarugu da albasa da tattasai ki barshi ya kusa soyuwa saiki tsaida ruwa

  2. Kisa kayan kamshi da maggi da curry da onga ki barshi ya tafasa

  3. Kisa arish da macaroni ki juya Ki rufe, idan ya kusa dahuwa saikisa soyayyen kwai ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Macaroni
  2. Tarugu da albasa da tattasai ki jajjaga
  3. Arishi (ki fere ki yanka ki yi per boiled)
  4. Maggi da curry da kayan kamshi
  5. Onga
  6. 2 eggs ki soya
  7. Oil mix

Related Recipes

Miyar alanyahu

Miyar alanyahu

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi

Tuwon shinkafa miyar kubewa

Tuwon shinkafa miyar kubewa

Faten masa

Faten masa

Cucumber and tomato styles

Cucumber and tomato styles

Garau garau

Garau garau

Plantain frittata

Plantain frittata

Fried indomie With egg

Fried indomie With egg