Cabbage and tomatoes salad with coloured eggs

Source : Ki Dafa Kwai Ki Bare Kisa Food Color Acikin Ruwa Wanda Kikasan Kwanki Zai Nitse Aciki Saiki Sa Kwan Kibarshi Na Kamar 20-30 Minutes Saiki Cireki Yanka T...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 3, 2026

Step:

  1. Ki dafa kwai ki bare kisa food color acikin ruwa wanda kikasan kwanki zai nitse aciki saiki sa kwan kibarshi na kamar 20-30 minutes saiki cire

  2. Ki yanka tomatoes, onions, carrot,cabbage, saiki hada kisa salad cream and mayyonise ki juya sosai shikenan

  3. Food color duk kalar da kike sooo


Ingredients

  1. 3 eggs
  2. Food color
  3. Cabbage, carrots
  4. Tomatoes, onions
  5. Salad cream and mayyonise

Related Recipes

Plantain frittata

Plantain frittata

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad

Faten doya da alanyahu

Faten doya da alanyahu

Tuwon shinkafa miyar kubewa

Tuwon shinkafa miyar kubewa

Fried indomie With egg

Fried indomie With egg

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi

Sesames cake

Sesames cake

Indomie

Indomie