Jollop rice and cabbage

Source : Ki Dora Ruwa Ki Sa Shinkafa Idan Ta Fara Dahuwa Kiyi Per Boiledki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Ki Barshi Ya Dan Fara Soyuwa Saiki Sa Ruwa Da Kika San ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Ki dora ruwa ki sa shinkafa idan ta Fara dahuwa kiyi per boiled

  2. Ki soya mai kisa tarugu da albasa ki barshi ya dan fara soyuwa saiki sa ruwa da kika San zai dafa miki shinkafar

  3. Kisa maggi da curry da kayan kamshi idan ya tafasa ki sa shinkafar saiki bari ta dahu saiki sauke

  4. Idan zakici saiki yi garnishing da nama da cabbage


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Tarugu da albasa
  3. Maggi da curry
  4. Mai, cabbage
  5. Soyayyen nama

Related Recipes

Indomie with arish

Indomie with arish

White egg

White egg

Soyayyiyar indomie da kwai

Soyayyiyar indomie da kwai

Indomie

Indomie

Fruit salad

Fruit salad

Dambu + eggs and fruit salad

Dambu + eggs and fruit salad

Break fast idea potatoes and egg

Break fast idea potatoes and egg

Cucumber and ginger juice

Cucumber and ginger juice