Tomatoes sauce

Source : Ki Yanka Tomatoes Kananaki Jajjaga Tarugu Da Albasaki Soya Mai Kisa Tumatir Ki Bashi 3 Minutes Saiki Sa Maggie Da Curry Ki Bashi 2 Minutes Saiki Sa Taru...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 2, 2026

Step:

  1. Ki yanka tomatoes kanana

    Tomatoes sauce recipe step 1 photo
  2. Ki jajjaga tarugu da albasa

    Tomatoes sauce recipe step 2 photo
  3. Ki soya mai kisa tumatir ki bashi 3 minutes saiki sa Maggie da curry ki bashi 2 minutes saiki sa tarugu da albasa ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Tarugu da albasa
  2. Maggi da curry
  3. Tomatoes
  4. Oil

Related Recipes

Cup cakes

Cup cakes

Soyayyar doya da yaji

Soyayyar doya da yaji

Hadin kayan marmari

Hadin kayan marmari

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Hadadden zobo

Hadadden zobo

Soyayyen dankali da plantain

Soyayyen dankali da plantain

Coconut juice

Coconut juice

Veggies spaghetti

Veggies spaghetti