Hadin kayan marmari

Source : Zaki Fere Kankana Ki Yanka Kananaki Fere Abarba Ki Yanka Kananaki Fere Shammal Ki Yanka Kananasaiki Hada A Babban Saikisa Fresh Quick Dinki Kisa Ruwa ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 30, 2026

Step:

  1. Zaki fere kankana ki yanka kanana

  2. Ki fere abarba ki yanka kanana

  3. Ki fere shammal ki yanka kanana

  4. Saiki hada a babban, saikisa fresh quick dinki, kisa ruwa saiki juya sosai kisa a fridge yayi sanyi...,.....Asha lafiya

    Hadin kayan marmarimatakin girki4 hoto Hadin kayan marmarimatakin girki4 hoto Hadin kayan marmarimatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. 1 Kankana
  2. Abarba 1 babba
  3. 2 Shammal
  4. Fresh quick

Related Recipes

Super soft bread

Super soft bread

White egg

White egg

Ginger drink

Ginger drink

Plain indomie

Plain indomie

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Curry fried rice with coslow

Curry fried rice with coslow

Miyan alanyahu

Miyan alanyahu

Jollop rice and cabbage

Jollop rice and cabbage