Spinach sauce

Source : Zaki Grating Kayan Miyarki Ki Daura A Wuta Ki Soya Su Kiss Spice Dinki Da Seasoningki Yanka Spinach Dinki Manyaki Samu Tsokar Kazar Ki Sassalata Ki Zuba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Zaki grating kayan miyarki ki daura a wuta ki soya su kiss spice dinki da seasoning

  2. Ki yanka spinach dinki manya

  3. Ki samu tsokar kazar ki sassalata ki zuba

  4. Saiki kawo spinach dinki ki zuba kisa curry ki rufe na minti 1 Dan karya dafe sai ki sauke ki bari tasha iska kafin kisa a flas


Ingredients

  1. Spinach
  2. Scott Burnett
  3. Onion
  4. Red papar
  5. Chicken
  6. Seasoning
  7. Spices
  8. Curry
  9. Oil

Related Recipes

Crazy pateera

Crazy pateera

Gashin nama mai daddawa

Gashin nama mai daddawa

Cake

Cake

Beef bread

Beef bread

Rice and beans jollof

Rice and beans jollof

Fish paper soup

Fish paper soup

Mango smoothie

Mango smoothie

Sinasir

Sinasir