Fruit salad

Source : Ki Yanka Kankana Kanana Apple Kanana Ayaba Kanana Ki Kankare Bayan Kwakwa Ki Yanka Kananakihadesu Kisa Madara Da Suger Ki Juya Sosai Shikenan ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Ki yanka kankana kanana, apple kanana, ayaba kanana, ki kankare bayan kwakwa ki yanka kanana

  2. Kihadesu kisa madara da suger ki juya sosai shikenan....... Asha dadi lafiya


Ingredients

  1. Watermelon
  2. Banana
  3. Apple
  4. Coconut
  5. Madara
  6. Sugar

Related Recipes

Tuwo da miyar gyada

Tuwo da miyar gyada

Ginger drink

Ginger drink

Indomie

Indomie

Awara mai yaji da albasa

Awara mai yaji da albasa

Tofu awara da mai da yaji with albasa

Tofu awara da mai da yaji with albasa

Taliya da wake

Taliya da wake

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Nadadden fulawa mai hadin kayan lambu

Macaroni and minced meat

Macaroni and minced meat