Macaroni and cabbage salad

Source : Ki Soya Mai Da Albasa Ki Sa Jajjagaggen Tarugu Da Albasa Da Tumatir Idan Ya Soyu Saikisa Ruwa Dai Dai Yanda Zai Dafa Miki Macaronikisa Maggi Da Curry Da...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 30, 2025

Step:

  1. Ki soya mai da albasa ki sa jajjagaggen tarugu da albasa da tumatir idan ya soyu saikisa ruwa dai dai yanda zai dafa miki macaroni

  2. Kisa maggi da curry da gishiri kadan saiki rufe ya tafasa, idan ya tafasa kisa macaroni ki juya sai ki rufe kibarshi ya nuna saiki sauke shikenan

  3. Ki hada cabbage, tomatoes, albasa, kisa mayyonise da salad cream ki juya sosai shikenan

  4. Idan zakici saiki yi garnishing da cucumber


Ingredients

  1. Macaroni
  2. 2 chopped tomatoes
  3. Tarugu da albasa ki jajjaga
  4. Maggi and curry
  5. Cabbage, onions, tomato
  6. Mayyonise da salad cream
  7. Cucumber
  8. Oil

Related Recipes

Hadadden zobo

Hadadden zobo

Dan wake

Dan wake

Crunchy samosa with a twist

Crunchy samosa with a twist

White rice and stew with eggs and cabbage

White rice and stew with eggs and cabbage

Special indomie mai awara

Special indomie mai awara

Faten kanzo

Faten kanzo

Garau garau

Garau garau

Funkason alkama

Funkason alkama