Indomie mai albasa

Source : Ki Tafasa Ruwa Kisa Indomie Da Curry Idan Ya Kusa Nuna Kisa Jajjagaggen Taruguki Yanka Albasa Ki Sa Maggi N Indomie Ki Juya Sosai Saiki Sauke Shikenan

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. Ki tafasa ruwa kisa indomie da curry idan ya kusa nuna kisa jajjagaggen tarugu

  2. Ki yanka albasa, ki sa maggi n indomie ki juya sosai saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. 2 pack indomie
  2. 1 medium onions
  3. 2 tarugu
  4. Curry

Related Recipes

Ginger drink

Ginger drink

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Jollop rice and cabbage

Jollop rice and cabbage

Spinach pudding

Spinach pudding

Taliya Mai karas

Taliya Mai karas

Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa

Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa

Tuwo da miyar gyada

Tuwo da miyar gyada

Kwadon kanzo

Kwadon kanzo