Delicious cin cin

Source : Zaki Hada Flour Eggs Baking Powder And Salt And Oil Kadanzaki Juya Sosai Sai Komai Ya Hade Jikanshi Saikisa Ruwa Kina Juyawa Sosai Har Ya Zama Doughsa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 17, 2025

Step:

  1. Zaki hada flour, eggs, baking powder and salt and oil kadan

    Delicious cin cin recipe step 1 photo
  2. Zaki juya sosai sai komai ya hade jikanshi saikisa ruwa kina juyawa sosai har ya zama dough

    Delicious cin cin recipe step 2 photo
  3. Sai ki rika mulmulawa a hannunki kina yankawa da sizos, Idan kin gama sai ki soya

    Delicious cin cin recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Flour
  2. Salt
  3. 3 eggs
  4. oil
  5. Baking powder

Related Recipes

Tofu awara

Tofu awara

Faten waina

Faten waina

Awara with cabbage

Awara with cabbage

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Pancake

Pancake

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Puff-puff

Puff-puff

Special danwake son of beans

Special danwake son of beans