Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Sa Indomie Ki Jajjaga Tarugu Da Albasa Ki Saidan Ya Kusa Nuna Kisa Maggen Indomie Ki Juya Sosai Saiki Saukeinada Sauran P...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 18, 2025
Step:
Ki dora ruwa idan ya tafasa ki sa indomie ki jajjaga tarugu da albasa ki sa
Idan ya kusa nuna kisa maggen indomie ki juya sosai saiki sauke
Inada sauran poteto and cabbage souce sai na zuba gefe