Source : Kifere Doya Ki Wanke Saiki Dafa Idan Ya Dahu Saiki Sauke Ki Tsane Kisa A Kulaki Soya Mai Idan Ya Soyu Saikisa Tomatoes Kisa Maggi Da Curryidan Ya Fara ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 18, 2025
Step:
Kifere doya ki wanke saiki dafa, idan ya dahu saiki sauke ki tsane kisa a kula
Ki soya mai idan ya soyu saikisa tomatoes kisa maggi da curry
Idan ya fara soyuwa saiki sa tarugu da albasa, ki kada kwai ki juye.......sai ki rage wuta
Idan ya yi saiki juya sai ki kara bashi 1 minutes saiki sauke shikenan