Awara mai dadi

Source : Ki Jika Waken Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwan Tsami Zakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Taci Ki Daure ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 19, 2025

Step:

  1. Ki jika waken kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwan tsami,

  2. Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci, ki daure ki barshi ya tsane saiki yanka yanda kike so

  3. Ki jika maggi a ruwa saiki rika awarar a ciki kina soyawa

  4. Ki jajjaga tarugu da albasa ki soya da maggi da curry ki juye kan awarar saiki juya sosai shikenan


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Maggi
  3. Albasa da tarugu ki jajjaga
  4. Mai
  5. Ruwan tsami

Related Recipes

Gurasa

Gurasa

Awara with yaji

Awara with yaji

Plain indomie

Plain indomie

Indomie pizza

Indomie pizza

Soyayyar kaza

Soyayyar kaza

Faten doya da alanyahu

Faten doya da alanyahu

Spaghetti with mai da yaji

Spaghetti with mai da yaji

Tuwon semo da miyar agushi

Tuwon semo da miyar agushi