Sweet meat pies

Source : Dafarko Ki Tankade Fulawarki Kisa Baking Powder Ki Zuba Salt Egg Butter Maggi Seki Zuba Ruwa Ki Kwaba Kar Kwabin Yayi Ruwa Ki Murzashi Sosai Har Se Ya H...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 28, 2025

Step:

  1. Dafarko ki tankade fulawarki kisa baking powder ki zuba salt egg butter Maggi seki zuba ruwa ki kwaba Kar Kwabin yayi ruwa ki murzashi sosai har se ya hade jikin ta sosai kamar Kwabin cincin semi Rufe shi for like 10min

  2. Seki soya Naman ki tare da sauran ingredients dinki ki dauko fulawarki ki murzashi ki zuba Naman ki Kiyi shape inkina cutter Zaki iya amfani da ita I'm kinda Gama seki Dora akan baking tray ki fasa kwai ki kada kisa brush ki shafe meat pie dinki Seki gasa aci dadi lpy

  3. Seki soya Naman ki tare da sauran ingredients dinki ki dauko fulawarki ki murzashi ki zuba Naman ki Kiyi shape inkina cutter Zaki iya amfani da ita I'm kinda Gama seki Dora akan baking tray ki fasa kwai ki kada kisa brush ki shafe meat pie dinki Seki gasa aci dadi lpy


Ingredients

  1. Flour
  2. Butter
  3. Salt
  4. 2 egg
  5. Baking powder
  6. Mai
  7. Maggi
  8. Minced meat
  9. Garlic
  10. Boiled potatoes
  11. Flour
  12. Butter
  13. Salt
  14. 2 egg
  15. Baking powder
  16. Mai
  17. Maggi
  18. Minced mear
  19. Garlic
  20. Boiled potatoes

Related Recipes

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Beef samosa

Beef samosa

Shawarma mai yaji-yaji

Shawarma mai yaji-yaji

Doughnuts

Doughnuts

Puff-puff

Puff-puff

Jollop rice and salad with eggs

Jollop rice and salad with eggs

Soyayyar agada plantain

Soyayyar agada plantain

Tuwon garin kwaki da miyar agushi

Tuwon garin kwaki da miyar agushi