Fried sweet potato with stew and Scrabble egg

Source : Feels Your Potato Cut It Yanda Kike So And Fry Itki Soya Mai Da Albasa Ki Sa Tumatir Idan Ya Fara Soyuwa Kisa Maggi Da Kayan Kamshi Da Tarugu Da Albas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 20, 2025

Step:

  1. Feels your potato, cut it yanda kike so and fry it

  2. Ki soya mai da albasa ki sa tumatir idan ya fara soyuwa kisa maggi da kayan kamshi, da tarugu da albasa kibarshi ya Nina

  3. Ki kada kwai da kayan kamshi da maggi, kisa tarugu da albasa, ki soya in a scramble way


Ingredients

  1. Sweet potato
  2. Tumatir
  3. Tarugu da albasa
  4. Oil
  5. Maggi da curry
  6. 3 eggs

Related Recipes

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Toffee ILOKA

Toffee ILOKA

Sesames cake

Sesames cake

Rice and stew with eggs and salad

Rice and stew with eggs and salad

Tuwo da miyar shuwaka

Tuwo da miyar shuwaka

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Pepper chicken

Pepper chicken

Tuwon garin kwaki da miyar agushi

Tuwon garin kwaki da miyar agushi