Faten wake

Source : Jika Waken Na Kamar Minti 10 Sai A Sirfa A Tirmi Idan Yayi Sai A Kwashe Sannan A Tace Hancin Da Ruwaidan An Gama Sai A Jajjaga Kaya Miya A Dora Tukun...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 25, 2025

Step:

  1. Jika waken Na kamar minti 10 sai a sirfa a tirmi, idan yayi sai a kwashe sannan a tace hancin da ruwa

  2. Idan an gama, sai a jajjaga Kaya miya, a dora tukunya a wuta a zuba manja a ciki idan yayi zafi sai a zuba hajjagen a barshi ya dan soyu sai a kara ruwa a bari ya tafasa

  3. Sai a dauko gyararran waken nan a zuba a cikin tukunyar, a zuba maggi, gishiri, curry, garlic powder, sai a dan juya sai a rufe a barshi har ya dahu


Ingredients

  1. Beans
  2. Tomato
  3. Onion
  4. Scotch bonnet
  5. Maggi
  6. Salt
  7. Curry
  8. Palm oil
  9. Garlic powder

Related Recipes

Watermelon and coconut smoothie

Watermelon and coconut smoothie

Double Fire

Double Fire

Cinnamon rolls

Cinnamon rolls

Bread

Bread

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya

Lemon karas

Lemon karas

Fried tofu with egg

Fried tofu with egg

Special kunun alkama

Special kunun alkama