Source : Zaa Zuba Fulawa A Roba A Saka Yeast Sugar Madara Kwai Butter A Cakuda Sai A Zuba Ruwa Kadan A Kwaba Sosai Sannan A Rufe A Barshi Ya Tashi Idan Ya Tashi ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : July 21, 2026
Step:
Zaa zuba fulawa a roba a saka yeast,sugar,madara,kwai butter a cakuda sai a zuba ruwa kadan a kwaba sosai sannan a rufe a barshi ya tashi.
Idan ya tashi zaa murzashi sosai sannan a buga sai a yanka yadda akeso a mulmula, a jera farantin gashi, a shafa kwai sannan a gasa.