Source : A Sami Kankana A Yanka Kanana Sai A Zuba Cikin Blender Tare Da Ruwa Kadan A Markada Idan An Gama Sai A Juye A Cikin Roba A Zuba Gogaggiyar Kwakwa Suga ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : March 23, 2026
Step:
A sami kankana a yanka kanana sai a zuba cikin blender tare da ruwa kadan a markada. Idan an gama sai a juye a cikin roba a zuba gogaggiyar kwakwa suga flavor a gauraya sannan a aje wajan sanyi(fridge) kafin a sha.