Lemon abarba da lemon zaki

Source : A Sami Abarba Mai Kyau A Wanke Ta Sannan A Bare A Yanka Kanana Sai A Bare Lemon Zaki A Matse Ruwan Sannan A Markada A Tace Ruwan Da Rariya Mai Tsafta Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 6, 2026

Step:

  1. A sami abarba mai kyau a wanke ta sannan a bare a yanka kanana sai a bare lemon zaki a matse ruwan sannan a markada.

  2. A tace Ruwan da rariya mai tsafta sai a zuba suga da favor a gauraya. Sannan a aje wajan sanyi kafin a asha.


Ingredients

  1. Abarba rabi
  2. 4 Lemon zaki
  3. Flavor
  4. Sugar

Related Recipes

Puff puff

Puff puff

Homemade fettuccine pasta taliya

Homemade fettuccine pasta taliya

Exclusive coconut puff puff

Exclusive coconut puff puff

Tamarind juice

Tamarind juice

Lemon agwaluma

Lemon agwaluma

Gullisuwa

Gullisuwa

Salad din cabeji

Salad din cabeji

Glaze doughnut

Glaze doughnut