Coconut cincin

Source : Zaa Sami Roba A Zuba Tankadaddan Flour Sugar Baking Powder A Gauraya Sannan Kuma A Zuba Butter Kwai Sai A Kwaba Da Ruwan Kwakwa A Murza Sosai Sai Ya ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 16, 2026

Step:

  1. Zaa sami roba a zuba tankadaddan flour, sugar, baking powder a gauraya sannan kuma a zuba butter kwai sai a kwaba da ruwan kwakwa. A murza sosai sai ya hada jikina sai a yayyanka sannan a fadada shi sannan a yanka yadda akeso sai a soya a mai


Ingredients

  1. Flour gwangwani 3
  2. Kwai2
  3. Butter rabi
  4. Sugar cup 1
  5. Baking powder 1tspn
  6. Ruwan kwakwa
  7. Mai

Related Recipes

Waffles

Waffles

Chicken pepper soup

Chicken pepper soup

Kunun kanwa

Kunun kanwa

Cookies

Cookies

Lemon cucumber da danyar citta

Lemon cucumber da danyar citta

Seedless watermelon

Seedless watermelon

Pan cakes

Pan cakes

Soyayyan dankali

Soyayyan dankali