Shinkafa mai kayan lambu

Source : Zaa Wanke Attaruhu Tattasai Albasa Da Lawashinta A Yayyankasu Yadda Akeso A Aje A Gefe Sannan A Jajjaga Attaruhua Zuba Mai A Tukunya A Dora A Wuta I...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 21, 2026

Step:

  1. Zaa wanke attaruhu, tattasai, albasa da lawashinta a yayyankasu yadda akeso a aje a gefe. Sannan a jajjaga attaruhu

  2. A zuba mai a tukunya a dora a wuta, idan yayi zafi a zuba albasar da attaruhu a gauraya sannan a kawo yannaken tattasai a zuba a sake juyawa,sai a zuba lawashin albasa tare da maggi, curry, thyme, gishiri, garin citta da tafarnuwa, a juya. Daga karshe kuma sai a kawo shinkafar a zuba a hankali anan juyawa har komai ya hade da ita sannan a sauke.


Ingredients

  1. 2 Dafaffan shinkafa kofi
  2. 4 Jan tattasai
  3. 2 Koran tattasai
  4. Lawashin albasa
  5. Maggi
  6. Curry
  7. Thyme
  8. Mai
  9. Gishiri
  10. Attaruhu
  11. 1 Albasa
  12. Garin citta/tafarnuwa

Related Recipes

Egg fingers

Egg fingers

Veggies indomie

Veggies indomie

Weter Mellon juice

Weter Mellon juice

Dubulan

Dubulan

Beans salad

Beans salad

Dublan

Dublan

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa

Eggy akara

Eggy akara