Glaze doughnut

Source : A Jika Yeast Da Ruwa Mai Dumi A Aje A Gefeasami Roba Mai Tsafa A Zuba Fulawa Suga Gishiri Gauraya Sannan A Fasa Kwai A Zuba Madara Da Jikakken Yeast Sai...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 14, 2025

Step:

  1. A jika yeast da ruwa mai dumi a aje a gefe

  2. Asami roba mai tsafa a zuba fulawa suga gishiri gauraya sannan a fasa kwai a zuba madara da jikakken yeast sai a gauraya gabadaya har sai ya hada jikinsa sai a rufe a barshi ya kumbura sannan a sake murzawa a buga sai a fadada shi a fitar da shape sannan a soya a mai

  3. Zaa sami faranti a jera doughnut din sai a yaryada nutella din sannan a saka coconut chips akai


Ingredients

  1. 5 cups flour
  2. 2 egg
  3. 2/3 cup sugar
  4. 1/2 tspn salt
  5. 1/4 cup butter
  6. 1 tspn yeast
  7. 1 cup milk
  8. Mai
  9. Kayan glazing kuma;
  10. Nutella
  11. Coconut chips

Related Recipes

Fresh mango

Fresh mango

Okra soup

Okra soup

Moringa salad

Moringa salad

Shinkafa mai kayan lambu

Shinkafa mai kayan lambu

Eba with g/nut soup

Eba with g/nut soup

Home made shawarma bread

Home made shawarma bread

Toasted cake PAKNIG

Toasted cake PAKNIG

Dafaffan alayyahu

Dafaffan alayyahu