Farfesun kifi

Source : A Sami Kifi Mai Kyau A Yankash Sai A Cire Dattin Cikin Sannan A Wanke Da Vinegar Ko Ruwan Lemon Tsami Saboda A Rage Karni Sai A Tsanea Jajjaga Attaruhu ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 20, 2025

Step:

  1. A sami kifi mai kyau a yankash sai a cire dattin cikin sannan a wanke da vinegar ko ruwan lemon tsami saboda a rage karni sai a tsane

  2. A jajjaga attaruhu albasa a aje a gefe sai a sami tukunya a dora a wuta tare da mai idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi curry garin tafarnuwa citta thyme a gauraya sannan a zuba kufin sai a rufe tukunyar a barshi ya yayi sannan a sauke


Ingredients

  1. 2 Kifi
  2. Maggi
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Curry
  6. Thyme
  7. Citta
  8. Tafarnuwa
  9. Mai

Related Recipes

Soya beans stir fry

Soya beans stir fry

Yam burger

Yam burger

Caterpillar bread

Caterpillar bread

Farfesun kifi

Farfesun kifi

Dambun gari

Dambun gari

Kamun yara ll

Kamun yara ll

Potato egg sandwich

Potato egg sandwich

Dambun awara

Dambun awara