Source : Zaa Sami Tukunya Mai Tsafta Sai A Dauko Tuwon Da Ya Rage Ya Yanka Yadda Akeso A Saka Cikin Tukunyar Sannan A Zuba Miya Sai A Dora A Wuta A Dafa Amma Ka...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : November 11, 2026
Step:
Zaa sami tukunya mai tsafta sai a dauko tuwon da ya rage ya yanka yadda akeso a saka cikin tukunyar sannan a zuba miya sai a dora a wuta a dafa. Amma kar kasa wuta mai yawa yayin dafawa dan kar ya kone